× About Services Clients Contact

Taskar Ilimin Hausa (Littafi Don Kananan Marakantun Sakandare) 1-3

$900
FCT Abuja
Add to Wishlist Call Seller 08079833768 Send Message Chat On Whatsapp

Description

Taskar Ilimin Hausa da aka tanada don amfanin daliban kananan makarantun sakandare aji na 1-3, ya yi kokarin kasi sha'anin koyar da harshen zuwa wani sabon mataki. A cikinsa, an yi wa dalibai kari a kan batutuwan da aka gabatar musu a baya da batutuwan da suka shafi al'amura na yau da kullum da kuma sauran abubuwa da dama da suka shafi amgani da harshen Hausa. Haka kuma, marubutan sun gabatar wa dalibai sana'o'in gargajiya daban-daban da aka san al'ummar Hausawa da su, tare da gina karin wasu kalmoni da jumlolin Hausa a wannan mataki. An tsara littattafan Taskar Ilimin Hausa ne don daliban makarantun sakandare de kuma wadanda suke son kara koyan harshen Hausa.

Photos

Other Details

Price $900
Type Paperbook
Book ISBN 978-978-85240-7-6
Author(s) Halima Umar Sani et-al
Book Publisher Accessible Publishers Ltd.
Series 1-3

Reviews (0)

(Overall 0 Out of 5)
No Review Found

Write a Review